13:29
-
AL-JANA `YAR MUTUM. Saurari Aljanar da ta ce babarta Mutum ce amma babanta Aljani ne
Wannan shi muke kira Jinnul Ashiq, wato Aljani mai kwanciya da matan mutane, har yay musu ciki su haihu. Shi wannan Aljani ya dade yana kwanciya da matar har ta haifi `ya amma bata san ta haifi Aljana ba, saurari yadda Aljanar take bayani da bakinta bayan abokanta guda biyu sun musulunta. Bashir Halilu Tarbiyyah Islamiyyah. Lambar waya 08162600700
posted 7 years ago
1,648
0