Saurari Aljanar da ta ce ita #Sahabiya ce amma kuma ta kasa karanta kalmar Shahada. Danna inda aka rubuta #Download a kasa, domin saukewa a wayarka, ka saurara.
Amaryar nan da take aman jini da reza da gashi kuma gobara take kama kayanta, Allah Ya bamu ikon yi mata ruq'yah. Bashir Halili Tarbiyyah Islamiyyah.
Wannan shi muke kira Jinnul Ashiq, wato Aljani mai kwanciya da matan mutane, har yay musu ciki su haihu. Shi wannan Aljani ya dade yana kwanciya da matar har ta haifi `ya amma bata san ta haifi Aljana ba, saurari yadda Aljanar take bayani da bakinta bayan abokanta guda biyu sun musulunta. Bashir Halilu Tarbiyyah Islamiyyah. Lambar waya 08162600700